An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona.

0

An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona.

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

A yau Juma’a 26/3/2021 a yayin zaman Majalisar zartarwa ta Jihar Kano aka yiwa Mai Girma Mataimakin Gwamna Dr.Nasiru Yusuf Gawuna allurar rigakafin cutar Corona.

An dai yi wa mataimakin gwamnan allurar Oxford Astrzeneca a zagayen farko tun bayan isowar allurar Rigakafin ranar 5 ga watan da muke ciki Nigeriya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here