GGwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar Masari PPS na gidan Gwamnatin Katsina.

0

Gwamnan katsina ya nada Alhaji Bature Umar masari PPS na gidan gwamnatin katsina.
Bature Wanda yake tsohon dan jarida ne da yayi aiki da jaridun Thisday.ya kuma yi aiki a majalisar kasa. yayi shugaban karamar hukumar kafur. Daga nan yayi shugaban hukumar SMEDAN Abuja.Dan siyasa ne mai tasiri,a jahar katsina.

Kafin wannna nadin, Dan kasuwa ne, manomi kuma yana da kamfanin dab I.da duk yake tafiyar da harkokinshi.a Abuja da Kaduna.
Allah taya shi riko

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here