AN KAI HARIN CIKIN GARIN BATSARI

0

AN KAI HARIN CIKIN GARIN BATSARI
@ Jaridar taskar labarai
Da misalin karfe Goma na daren yau talata 18/5/2021. Barayi dauke da Mugaggan makamai suka kai Hari a cikin garin batsari ta jahar katsina.
Barayin sun shiga garin ta barayin yamma yan turaku suna ta harbin Kan mai uwa da wabi.har zuwa karfe sha da na dare kamar yadda shaidu suka tabbatar mana
Da misalin sha daya da yan mintuna gammaiyar Jami an tsaro suka tunkari barayin .bayan muguwar musayar wuta barayin sun janye zuwa cikin daji.
Har zuwa rubuta rahoton nan bamu samu tabbacin jikkata, rasa rai da kuma tafiya da wasu cikin daji ba.
Amma muna bin diddigin abin dake faruwa,
jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here