HARIN GARIN BATSARI; AN TAFI DA MUTANE ASHIRIN DA DAYA
@ jaridar taskar labarai
Harin da wasu miyagu suka kai cikin garin batsari ta jahar katsina. Maharan sun tafi da mutane ashirin da daya cikin daji.dukkaninsu mata ne da yara.
Maharan sun kuma kashe mutum daya wani magidanci za ayi Jana izarsa safiyar nan.
Sun kuma tafi da shanu kaya da wayoyin jama a.
Ganau sun tabbatar mana da jami an tsaro basu yi ta maza ba.da Barnar ta wuce kima,zuwan jami an tsaro shine ya takaita munin lamarin.
Zamu kawo maku cikakken rahoton nan gaba kadan.
@ jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
The links news
@ www.thelinksnews.com.
07043777779 08137777245