AN SACE FIRINSIPAL A BATSARI
Misbahu batsari
@ jaridar taskar labarai
Wasu yan bindiga da ba a San ko su wanene ba, sun sace firincifal na makarantar GDSS Ruma dake batsari jahar katsina a yau jumma da misalin karfe biyu na Rana.
Shugaban makarantar mai suna sani saidu ya taso makarantar da misalin karfe daya yana kan hanyarsa ta zuwa batsari bisa babur din shi.sai dai babur din aka gani yashe akan hanya banda shi.
Dan uwan firincifal dim, ya tabbatar wa da jaridun taskar labarai da faruwar lamarin.
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com.
The links news
@ www.thelinksnews.com
08137777245.070437777779