BARAYI NA NEMAN MILYAN TALATIN AKAN ALKALI

0

BARAYI NA NEMAN MILYAN TALATIN AKAN ALKALI.
@ Jaridar taskar labarai
A yau jumma a barayin da suka sace Alkalin nan mai suna Alhaji husaini sama ila a kauyen bauren zakka ta karamar hukumar safana. Sun Kira matar shi a waya.suka ce ta rike waya.tana ji.suka lakada masa dukan tsiya.
Sannan suka ce mata sun rage kudin daga naira milyan hamsin zuwa milyan talatin.ayi gaggawan hadowa .
Sun kuma ce a sai masu waya ta dubu talatin da katin waya zasu bugo su fadi in da za a kaita su amsa.
Yanzu haka yan biyun masu yima addinnin musulunci hidima a yanar gizo da aka sani da HK TV online.suna Kira a taimaka iyalan alkalin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here