Garin Dan Ali

0

Yanzu haka garin dan Ali ta karamar hukumar Dan Musa ana can ana shirin kota kwana ana zargin barayin daji zasu kawo Hari.
Yan garin kowa ya shirya..kamar yadda wakilanmu suka tabbatar mana.
Harin na neman daukar fansa ne cikakken bayani na nan yafe
@ katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here