TSADAR RUWA A ZAMFARA
@ jaridar taskar labarai
Gusau babban birnin jahar zamfara yana fama da wani irin masifar tsadar ruwan kura na sayarwa.
An ruwaito cewa wani bangaren na birnin gusau ana sayar da jarka daya ta ruwa akan naira dari.wani shiyyar kuma naira tamanin wani Saba in.jarka daya naira Saba in shine mafi sauki a garin na gusau.
Kura daya kuma tana Kamawa daga naira dubu da dari biyu zuwa dari takwas.
Da wannan farashin, ya kai birnin Gusau shine mafi tsadar ruwan jarka a Najeriya.
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779.08137777245