A RANA MAI KAMAR TA YAU

0

Allahu akbar; a Rana mai kamar ta yau ne 3/june/1989 Allah yayi ma imam Khomeini rasuwa.hoton sa milyoyin jama ar da suka halarci Jana izarsa ce.


Imam Khomeini shine ya assasa juyin jumhalin musulunci a kasar Iran. Allah ya jikan shi da rahama

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here