Yanzu haka miyagu da makamai suna cikin garin Bugaje dake karamar hukumar jibia jahar katsina. Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana…komai ya faru daga baya zamu kawo maku cikakken rahoton @ jaridar taskar labarai. Www.jaridartaskarlabarai.com. 07043777779.