FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR BATSARI TA JIHAR KATSINA.

0

FARASHIN KAYAN AMFANIN GONA A KASUWAR BATSARI TA JIHAR KATSINA.
Misbahu Ahmad batsari
@ katsina city news
Kasuwar Batsari ta jihar Katsina tana ci duk ranar alhamis, ga farashin kayan gona na yau alhamis 10-06-2021 a kasuwar Batsari ta jihar Katsina;


1. Buhun masara N26000.
2.Buhun gero N24000.
3.Buhun dawa N24000.
4.Buhun farin wake N44000.
5. Buhun gyada (tsababba) N44000.
6. Buhun gyada (shanshera) N16000.
7.Buhun ridi N38000.
8.Buhun waken suya N38000.
9.Buhun shinkafar hausa N44000.
10.Buhun rogo N40000.
11.Buhun dankali N16000.
12.Buhun tugande busasshe N27000.
13.Buhun danyen tugande (solo) N18000.
13.Solon tarigu N25000.
14.Buhun albasa N11000.
15.Kwandon tumatari N15000.
Wannan shine kadan daga cikin kayan da ake saidawa a kasuwar.
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779.08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here