Gwamna Aminu Waziri Tambuwal tare da mawakan darikar Kwankwasiyya

0

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal tare da mawakan darikar Kwankwasiyya da suka hada da Tijjani Gandu da Naziru M. Ahmad, Sani Musa Danja, Yakubu Muhammad, Musbahu M. Ahmad, da kuma guda cikin mawakan jam’iyyar APC, Ali Isah Jita, da jarumin finafinan Hausa wato Mustapha Naburaska inda suka ziyarci gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, a makon da ya gabata.

Shin ko me hakan ya ke nunawa ga tafiyar Kwankwasiya?

Saturday June 19,2021.
Mun Ciro daga shafin daily independent hausa

See also  Da dumi-dumi: Tanko Muhammad ya yi murabus daga mukamin CJN

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here