RAHOTON TSARO

0

A daren jiya miyagu masu dauke da makamai suka tare motar gwamnan Kano a hanyar katsina zuwa Gusau…gwamnan yana kan hanyar sa ta dawowa daga gusau wajen bukin amsar gwamnan zamfara shiga jam iyyar APC.
Jami an tsaron dake tare da gwamnan sun tunkari maharan suka kora su daji .
Majiyar taskar labarai a gidan gwamnatin Kano tace.an Jima yan sanda uku na tare da gwamnan Kano mummunan Rauni.amma suna amsar magani.
@ jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com.
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
07043777779.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here