LABARI DA DUMI-DUMIN SA !
“Yanzu-Yanzu Shugaban Jam’iyyar APC Na Karamar Hukumar Tangaza a Jahar Sokoto Ya Rasu”
Yanzun nan da tsakar ranar yau litinin Allah ya karbi rayuwar Hon. Usman Idi (Ruwa-Wuri) Shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto.
Za’a Sanar da Wurin Jana’izar Shi da kuma Lokaci Yanzun Nan.
Jaridar Sokoto