YAN BINDIGA SUN KAI HARI TUMBURKAI A DANDUME

0

YAN BINDIGA SUN KAI HARI TUMBURKAI A DANDUME
@ Katsina city news
A daren jiya da misalin karfe sha biyu saura kwata yan bindiga dauke da mukamai suka kai hari garin Tumburkai dake karamar hukumar dandume jahar katsina.
Yan bindigar sun ci Karen su babu babbaka har na tsawon awa uku. Sun rika harba bindaga kamar ruwan sama.
Sannan suka rika bin gida gida.suna sata da neman Wanda ya kamata su dauka.
Saboda samun wuri in suka isa gida suka ga an kuble shi sai su samo masassabi da duga su fasa gidan su shiga.
Bayan sun gama ta addacin nasu.sun tafi da mutane kamar haka .mutanen sune
Alhaji sufyanu sabon gida. Da yaronsa daya.Alhaji Sanusi arewaci.Alhaji Ibrahim da matarsa.
Katsina city news
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245
Katsinaoffice@yahoo.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here