Institute of professional managers and administrators sun karrama Alhaji sameer Ismaila musawa

0

LABARI CIKIN HOTUNA;
Institute of professional managers and administrators sun karrama Alhaji sameer Ismaila musawa
Shugaban kamfanin ASI MUSAWA AND BROTHERS PETROLEUM LTD.
Anyi bukin ne a CORINTHIA VILLA dake Abuja a ranar 11/agusta/2021. Suka kuma zabe shi ya zama cikin membobin ta.da bashi takardar shaidar tabbatar haka.
Ita dai wannan “institute” dandali ne na manyan masana da kuma masu tafiyar da mulki.wanda ba ba Wanda suke dauka a cikin su sai Wanda ya cancanta.
Sun bayyana cewa karramawar da akayi ma Alhaji sameer Ismail anyi tane bisa chanchanta.akan kokarin shi na taimakon Al umma baki daya.
A jawaban da akayi,an jawo hankalin Alhaji sameer Ismail musawa ya rike kyawawan halin da dabi un shi nagari.wanda aka su aka kalla aka zabo shi ya zama acikin ta.
An yi bukin cikin annashuwa da kasaita.sameer Ismail musawa haifaffen jahar katsina ne. Daga karamar hukumar musawa.yana da Mata biyu da ya ya guda bakwai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here