LABARI CIKIN HOTUNA; KARSHEN DUNIYA. KO KASAN !MACEN DA TAFI TSADAR RAYUWA A NAJERIYA; NAMIJI NE.

0

LABARI CIKIN HOTUNA; KARSHEN DUNIYA. KO KASAN !MACEN DA TAFI TSADAR RAYUWA A NAJERIYA; NAMIJI NE.
Sunan shi na asali Idris. Sunanshi na lakabi Bobrisky.shekaru tara da suke wuce ya fara daudu da sa kayan mata.a wannan shekarar yaje akayi masa aikin zama mace. A ranar 29 agusta 2021 yayi bukin cikarsa shekaru 30.yayi ikirarin kashe sama da milyan dari a bukin.

Allah tsare mu da sherrin wannan zamanin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here