DANLMI KURFI YA SAMARWA WASU MATASA AIKI A KEDCO.
…. Wanda yaga sunanshi yaje hayat
@ katsina city news
Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kurfi da Dutsinma. Hon Danlami kurfi .kuma shugaban kamfanin saukar baki da dakunan taro na Hayatt.
Ya samar da aikin yi ga wasu matasa su Goma a kamfanin sarrafa wutar lantarki na Kedco.
Hon danlami kurfi ya bayyana cewa duk Wanda yaga sunanshi da takardar shi .
Yaje otal din Hayyat dake bayan hedkwatar PDP dake katsina. Ya Nemi muktar kanti.ko ya Kira shi a lambarsa.08066036600.domin ya tabbatar da kanshi ya amshi takadar aikin shi.
Matasan da suka samu aikin. sun fito ne daga kananan hukumomin kurfi da Dutsinma.
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245