Mummunar Ambaliyar Ruwan Sama Kamar Da Bakin Karya A Jihar Fatakwal Dake Kudancin Najeriya.
A yau ansamu ambaliyar ruwa garin Fatakwal dake kudancin Najeriya, ambaliyar ruwa tayi sanadiyyar raba dubban al’umma da muhallansu.
Mun tattauna da wani mazauni yankin yace, baitaba ganin irin wannan mummunar ambaliyaba samada Shekara talatin dasuka wuce.
Rahoto: Comrade Musa Garba Augie.