Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa.

0

Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa.

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

Kamfanin fasaha na Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa a wannan rana ta Litinin.

Google na wannan biki ne ta hanyar kirkirar cake din cakuleti a shafinsa wanda ake iya gani da zaran mutum ya shiga shafin a intanet.

A shekara ta 1998 aka kaddamar da shafin, kuma yanzu ya kasance wanda aka fi amfani da shi a bincike a shafin intanet.

Sauran manhajojin shafin sun hada da Chrome da Gmail da Meet da Playstore da Maps da Youtube da wajen adana hotuna da Kudi na Docs da Excel da sauransu.

Google a yanzu na amsa tamboyin mutane da harsuna sama d 150 na duniya na masu amfani da shi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here