yan sanda sun cika hannu da wanda ya yiwa babur dinsa kwaskwarima ya mayar da shi mai kafa hudu.

0

Bayan da aka hana amfani da babur mai kafa biyu a jihar Kaduna ‘yan sanda sun cika hannu da wanda ya yiwa babur dinsa kwaskwarima ya mayar da shi mai kafa hudu.


Mun ciro daga daily Nigeria

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here