TARIHI ZAI MAIMAITA KANSA 2023. YAN’TAWAYEN KANGIWA AKE NUFI.

0

TARIHI ZAI MAIMAITA KANSA 2023.

YAN’TAWAYEN KANGIWA AKE NUFI.

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

Al’ummar Jihar Kebbi Kusani Tarihi Zai Maimaita Kansa. A Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Uku-3. 2023

Nasancewa Bazaku Taba Mantawa Da Siyasar Yan Tawayen Kangiwa A Shekara Ta Dubu Biyu-2 Da Bakwai (2007). Watau Hassan Da Hussaini A Lokacin Da Al’ummar Jihar Kebbi Sukaga Dacewarsu. Da Sufito Takarar Gwamnan Jihar Kebbi Domin Irin Taimakon.
Jinkai.
Tausayi.
Dasukeyi Cikin Al’umma.

YAN TAWAYEN KANGIWA:

Sun Taimaki Masarautu.
Sun Taimaki Sarakuna.
Sun Taimaki Uwayen Kasa.
Sun Taimaki Maza.
Sun Taimaki Mata.
Sun Taimaki Yara.
Sun Taimaki Matasa Domin Dogaro Da Kansu.
Dahaka Muke Jaddada Goyon Bayanmu Dari-bisa-dari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here