Allah yayima Sarkin Bargun Ka’oje Alh, Usman Adamu Ka’oje na jihar Kebbi rasuwa

0

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJU’UN!!!

Allah yayima Sarkin Bargun Ka’oje Alh, Usman Adamu Ka’oje na jihar Kebbi rasuwa bayan jinya dayayi fama da’ita na karamin lokaci.

Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa (Sarkin Arawan Kabi) Shugaban masu Buƙata na kasa baki daya, ya halarci gaisuwar ta’aziyya cikin garin ka’oje, bisa wannan babban rashi da sukayi.

Sarkin Arawan Kabi, yana mika sakon gaisuwar ta’aziyya zuwaga iyalai da al’ummar kasar ka’oje, bayaga haka yayi addu’a Allah yagafarta masa dukkanin kurakurenta tareda dukkanin Musulmai baki daya, alfarmah fiyayyen halitta Annabi Muhammadu S.A.W

Allah yasa aljanna Fiddausi itache makoma gareshi, al’ummar kasar ka’oje Allah ya baku hakurin jure wannan babban rashi da kuka yi.

See also  Buhari Completes The 16 Year Old Kano-Maiduguri Section III (Azare -Potiskum) Highway

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here