Najeriya Kasarmu Ta Gado.
Idan Gwamnati na bada bashi ko tallafi sune na Gaba-Gaba harda goggoriyo gurin karba amman idan Gwamnati tace zata ciyo bashi sune kan Gaba-Gaba wurin sukar Gwamnati.
Masu karatu mezakuce??
Daga: Haruna Abubakar Augie.