Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu Ya Dawo Gida Najeriya.

0

Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu Ya Dawo Gida Najeriya.

A yammacin yau Alhamis Babban shehin mu National Working Committee Jibwis Najeriya limamin turnuku na Afrika Sheikh Dr. Abubakar Giro Argungu ya dawo gidan Najeriya bayan gabatar da aikin umrah a kasar saudi Arabia inda ya kwashe sama da sati biyu.

Allah madaukakin sarki ya karba, Allah ya kara lafiya tare da nisan kwana barka da dawo amin ya hayyu ya qayyum.

14-October-2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here