Buhari Na Tattaunawa Da Shugabannin Tsaron Najeriya

0

Buhari Na Tattaunawa Da Shugabannin Tsaron Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari na wata ganarwar sirri da shugabannin tsaron Najeriya a fadarsa da ke Villa a Abuja.

Tattaunawar wadda aka fara da misalin karfe 10 na safe, ta samu halartar mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo da sakataren gwamnati Boss Mustapha da kuma shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Ibrahim Gambari.

Sauran sun hada da ministan tsaro Bashir Magashi da ministan shari’a Abubakar Malami da ministan harkokin kasashen waje Geoffrey Onyeama.

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here