Shugaban masu buƙata na ƙasa yace tabbas Sen, Atiku Bagudu jagorane kuma abun koyi.
Jinjina agareka Gwamnan jihar Kebbi Sen, Atiku Bagudu bisa namijin kokarin dayayi nadawo ɗaliban makaranta kwana ta Birnin-Yauri dake jihar Kebbi waɗanda yan bindiga sakuyi awon gaba dasu.
Al’ummar jihar Kebbi suna godiya bisa yadda Sen, Atiku Bagudu yake ƙoƙarin dawo da martabar tsaron jihar Kebbi da Arewacin Najeriya. Hakan yanuba cewa Gwamnan jihar Kebbi yana iya bakin kokarinsa ganin tsaro ya inganta a fadin jiha da kasa baki daya.
Dr, Hussaini Suleiman Kangiwa, ya addu’a Allah ya azurtamu da lafiya da zaman lafiya mai dorewa a jihar Kebbi da ƙasa baki daya.
Daga babban maibada shawara ta musamman a kafar sada zumunta kuma jami’in hulda da jama’a, Comrade Musa Garba Augie.