MACE MAI TUKA KEKE NAPEP A KANO

0

MACE MAI TUKA KEKE NAPEP A KANO

Amina Ibrahim: Mace ta farko mai tuka keken Napep a Kano tana yi jigilar fasinjoji cikin alfahari da murna

WANNAN mace ta kafa tarihi kuma ta karya al’ada da al’adun kabilar Hausa. A al’adance, Bahaushe ya fi son matarsa ​​ta zama ’cikin gida.

Amma a wajen Amina Ibrahim Abin ya sha Bam-bam Yanzu Dai Haka Na Nan Tana Tuka Adaidaita Sahu, Tana Daukar Fasinja zuwa Ko’ina Kuma Bisa Amincewar Mijinta.

Amina mai shekaru 40 da haihuwa, Kuma mahaifiyar ‘ya’ya shida

Amina Ibrahim Wacce Ke Unguwar Daneji Cikin Birnin Ta Fada cewa ina kokarine na taimaka wa mijinta ya samu isassun kudi don ci gaba da rike iyalanmu da kuma tura yaran mu makaranta.

B Salia Sicey.

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here