Wannan Shine Sheikh Sharifideen. Anhaifeshi A Shekarar 1993 Garin Swahili Cikin Wani Coci Da Ake Kira Katolic

0

TUNA BAYA: Wannan Shine Sheikh Sharifideen. Anhaifeshi A Shekarar 1993 Garin Swahili Cikin Wani Coci Da Ake Kira Katolic (Catholic Church).

Daga: Comrade Musa Garba Augie.

Asalin Mahaifansa yan’ Ć™asar Tanzania ne, Ya haddace Kur’ani Mai Girma tun yana cikin Mahaifiyarsa.

Yafara wa’azin Kur’ani Mai Girma tun yana dan Shekara 1-5 yake wa’azin Kur’ani. Ya’iya yare daban-daban kamar yaren turanci English, faransanci France, Arabiya Arabic, da wasu yarurruka daban-daban cikin duniya batare da yakoyi wani yare kodaya daga cikinsuba.

Bayan yakai Shekara goma yabar gida yafita tundaga wannan lokaci baisake dawowaba. Kuma babu wanda yasan inda yake, har’yanzu danake wannan magana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here