Kamfanin Twitter Yayi Sabon Shugaba a Ranar Litinin 29, Nuwamba. 2021
Daga: Comrade Musa Garba Augie.
Parag Agrawal Shine Ya Maye Gurbin Jack Dorsey Tsohon Shugaban Kamfanin Twitter. Parag Agrawal Dan Asalin Kasar India Yanzu Shine Sabon Shugaban Dake Gudanarda Ayyukan Kamfanin Twitter.