Ziyara: Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, tare da rakiyar Sheikh Dr. Kabiru Gombe, ya ziyarci gidan wata baiwar Allah da suke dangantaka da ita a cikin garin Gombe. Babu shakka Wannan ziyara cike take da wasu boyayyun darusa masu amfani kwarai da gaske.
Allah ya bada Ladan ziyara. Amin
JIBWIS NIGERIA