Alhamdulillahi!!! Yaro da dan’uwanshi dalabi ya yankama makogoro da reza yafara samun sauki
Rahoton: Comrade Musa Garba Augie
Wannan shine Ramadan wanda siniyan shi a makaranta ya yanka makogoronsa da reza sakamakon yayi mishi
Muna rokon Allah yabashi lafiya ya kiyaye gaba.