DM KURFI YA HADA HANNU DA KEDCO A KASUWANCI

0

DM KURFI YA HADA HANNU DA KEDCO A KASUWANCI
@ Katsina city news
Kamfanin DM kurfi mallakin Alhaji Danlami Muhammad kurfi sun mashi manya hanyoyin bada wutar lantarki guda biyu daga hannun hukumar wutar lantarki ta KEDCO wa wani huddar kasuwanci tsakaninsu.
A wannan tsarin.kamfanin DM kurfi ya dauki ma aikata har mutum tamanin da shidda a kason farko.zai kuma kara daukar wasu.
A yarjejeniyar kamfanin DM kurfi zai rika duk huddar kudi da ya kama a duk layin titi IBB da kuma Muhammadu dikko.
A yau jumma a 12/2/2022 aka kammala mika layukan wutar lantarkin guda biyu dake IBB da kuma Muhammadu dikko ga kamfanin DM kurfi.
Anyi taron a wani Dan karamin buki tsakanin sabbin ma aikatan da kamfanin DM kurfi da tsaffin ma aikatan da kuma manajan kedco mai kula da shiyyar ta IBB da Muhammadu dikko.
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779.08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here