Yan sanda sun tsare Dan takarar ciyaman a jam iyyar APC na karamar hukumar safana kabir Umar

0

Yan sanda sun tsare Dan takarar ciyaman a jam iyyar APC na karamar hukumar safana kabir Umar..
Yan sanda sun gayyace shine bisa wata takardar korafi da aka kai masu.akan sa
Yana zuwa bayan ya kammala rubuta jawabin shi suka tsare shi
Muna tafe da cikakken bayanin
@ katsina city news
Www.katsinacitynews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here