Farouk jobe,ya amsa kiran fitowa takarar gwamnan katsina a inuwar ja iyyar APC.

0

Farouk jobe,ya amsa kiran fitowa takarar gwamnan katsina a inuwar ja iyyar APC.
Jobe masanin ilmin tattalin arziki ne kuma tsohon ma aikacin banki.
Ya Dade a siyasa, Dan jam iyyar APP ne har zuwa APC .
Ya fito daga karamar hukumar Kankara shiyyar shiyyar funtua.
Jobe hazikin ma aikaci ne .kuma mutum ne mai gaskiya da jajircewa.
A yanzu shine kadai Dan takarar da ya nuna aniyarsa daga shiyyar funtua.
Jobe ya shirya tsaf don ajiye aikin shi don fara fuskantar takarar sa .
Yana ta ganawa da mutane, kungiyoyi da kuma daga gari gari

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here