BABBA KAITA YA SAYI FOM DIN TAKARAR SANATA A PDP

0

BABBA KAITA YA SAYI FOM DIN TAKARAR SANATA A PDP
Muazu hassan
@ katsina city news
Sanata Ahmad Babba kaita Wanda kwanan nan ya chanza sheka daga jam iyyar APC zuwa PDP ya sayi fom din takarar sanata a jam iyyar PDP.
Majiyarmu daga ofishin jam iyyar PDP ta kasa ta ce, ya zuwa yau 20/4/2021 shi kadai ne,Wanda ya sayi fom neman tsayawa takarar sanata a PDP daga shiyyar Daura.
PDP ta tsawaita sayar da fom din ta, har zuwa ranar jumma a mai zuwa 22/4/2022.inda har zuwa lokacin babu Wanda ya saya .wannan ya nuna shi kadai zai yi takara a PDP ba tare da wata hamayya ba.
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here