Farouk lawal jobe Wanda ya fara biyan kudin form din takarar gwamna daga katsina..yau ya karbi form din shi

0

Farouk lawal jobe Wanda ya fara biyan kudin form din takarar gwamna daga katsina..yau ya karbi form din shi ….

A rekod na hedkwatar APC ta kasa sunan Farouk jobe ne farko Wanda kudin shi suka shiga, kamar yadda aka tabbatar mana.
Na biyu shine Arc Ahmad dangiwa. Na uku sai Dakta Mustafa Muhammad inuwa.
Amma Wanda ya fara zuwa ofishin APC da tawagar sa don amsar fom din shi na takarar gwamnan daga katsina.shine dakta Mustafa inuwa.
@ katsina city news.
Www.katsinacitynews.com.

See also  Mataimakin Shugaban Jam'iyyar APC Ya Sauka Daga Kan Kujerarsa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here