Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fitarda Gwani APC

1

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya lashe Zaben fitarda gwani na Neman Takarar kujerar Shugaban Kasa a Jam’iyyar APC da kuri’u 1271.

Amechi yazo na 2 da kuri’u 316 sai Osinbajo da yazo na 3 da kuri’u 235.

Ga Jadawalin Sakamakon:

1. Bola Tinubu = 1271 votes

2. Amaechi = 316 votes.

3. Osinbajo = 235 votes.

4. Ahmad Lawan = 152 votes.

5. Yahaya Bello = 47 votes.

6. Prof. Ben Ayade = 37 votes.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here