SANARWA DAGA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA JIHAR KATSINA.

0

SANARWA DAGA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA JIHAR KATSINA NA FARIN

CIKIN SHAIDA WA MANIYYATAN AIKIN HAJJIN BANA, WATAU 2022 HAJJ, WADANDA SUKA HADA DA MANIYYATAN

SHEKARAR 2020 DA NA 2021, DAGA SHIYOYIN KANKIA, DAURA, MANI DA KUMA MAYINYATAN DA SUKA FITO DAGA

KARAMAR HUKUMAR KAFUR SUMA 2020 DA 2021 DA SU HALLARA SANSANIN ALHAZA DA KE HANYAR DAURA, KATSINA, RANAR LARABA 22/06/2022, DA SAFE, IDAN ALLAH YA KAIMU DOMIN SHIRYE-SHIRYEN TAFIYAR SU KASA MAI TSARKI.

 

 

A KIYAYE, WANNAN KIRAN ALHAZAN JIHAR KATSINA NA BANA NE, YAN JIRGIN FARKO, DAGA KANANNAN HUKUMOMIN KANKIA, DAURA, MANI DA KUMA KARAMAR

HUKUMAR KAFUR DON TAFIYARSU AIKIN HAJJIN BANA.

ALLAH YA BADA IKON ZUWA KAN LOKACI, AMIN.

SANARWA DAGA BADARU BELLO KAROFI JAMI’IN HULDA DA JAMA’A NA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA JIHAR KATSINA

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here