Ɗan Sarki Ado-Bayero, mai shekara 22 ya auri mata 2 a rana daya

0

A jiya Asabar ne ɗan marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, mai shekaru 22, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu rigis.

Bayero, wanda ke fama da ciwon shanyewar rabin jiki, shi ne ɗan autan marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero.

An ɗaura auren yariman da kyawawan amarensa guda biyu, Badi’a Tasiu Adam da Fatima Ibrahim Adam a Masallacin Markaz Imamu Bukhari, Rijiyar Zaki da Masallacin Juma’a na Tsakuwa, Kano.

Idan dai za’a Iya tunawa yariman shene Wanda lokacin yana yaro tare da marigayi Ado Bayero a kan keken-doki yayin Hawan sallah.

Kamar Dai yadda Jaridar Daily Nigerian Hausa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here