Gwamnatin tarayyar Najeriya ta raba kayan tallafin aikin noma ga manoma a jihar Taraba.
Wannan tallafin an bada shi ne ga manoma a Jalingo babban birnin jihar Taraba.
Ministan aikin noma da cigaban karkara Alhaji Muhammad Mahmood ya bayyana cewa hukumar ayyukan gona ta shirya bada wannan tallafi ne domin taimaka ma ƙananan manoma, domin taimaka ma iyalan su da haɓɓaka tattalin arziki da samun ayyukan yi ga al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here