Sarakunan Katsina da Daura sunyi Kira Ga Al’ummominsu Akan Muhimmancin yin Rijistan Katin Zabe.

0

Sarakunan Katsina da Daura sunyi Kira Ga Al’ummominsu Akan Muhimmancin yin Rijistan Katin Zabe.

Sarakunan Sunyi wannan kiran ne sa ilin da suke zantawa da manema labarai, inda suka bukaci al’umma da suje suyi rigistan Katin Zabe, Duba da ana gab da rufe aikin yin rajistar katin zabe,

Anashi Jawabin Mai Martaba Sarkin Katsina Alh.Dr Abdulmuminu Kabir Usman Yace yin Katin Zabe na da mahimmanci kasancewa ana iya amfani da shi wajen gane yawan al’ummomi ta yadda za a Iya taimaka masu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here