DA DUMI-DUMIN SA: ‘Yan Ta’adda Sun Saki Fasinjoji Ukku Na Hanyar Jirgin Kasa Abuja Zuwa Kaduna

0

‘Yan Ta’adda Sun Saki Fasinjoji Ukku Na Hanyar Jirgin Kasa Abuja Zuwa Kaduna

 

 

Jirgin kasa mai zuwa Kaduna da aka kai wa hari a watan Maris mutane ukku sun samu ‘yanci sa’o’i 24 bayan da ‘yan ta’adda suka fitar da wani faifan bidiyo mai tayar da hankali.

 

Taskar Labarai ta tabbatar da cewa fasinjojin da aka sako, mace daya da maza biyu, sun hadu da ‘yan uwansu.

 

Ba a bayyana ko an biya kudin fansa kafin a sake su ba.

See also  Yan bindiga sun kashe mutane 28 a kauyen Runji da ke karamar hukumar Atyap a Kaduna

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here