Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama’a Da Muhimancin Katin Zabe

0

Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama’a Da Muhimancin Katin Zabe Na Din-Din-Din Cikin Garin Argungu Da Kewaye.

Ƙungiyar General Aminu Bande Youth's Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama'a Da Muhimancin Katin Zabe
Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama’a Da Muhimancin Katin Zabe

Wannan ƙungiyar mai suna asama karkashin jagorancin shugaban ƙungiyar Zayyanu Salihu Gulma, sun zagaya lungu da sako dake cikin garin Argungu domin wayar kan jama’a da muhimancin katin zabe na din-din-din

Shugaban ƙungiyar Zayyanu Salihu Gulma yace yanzu jihar kebbi sunyi jana’izar APC ta mutu babu sauran zance. Tabbas jam’iyyar PDP itace kan gaba. Bayaga haka muna kira ga al’ummar jihar kebbi da Ƙasa baki daya dasufito kwansu da kwarkwata ranar zabe sujefama jam’iyyar PDP domin kaiwa ga nasara

Ƙungiyar General Aminu Bande Youth's Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama'a Da Muhimancin Katin Zabe
Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama’a Da Muhimancin Katin Zabe

Zayyanu Salihu Gulma. Yacigaba dacewa nasara a hannunmu take amman bata samuwa saida katin zabe. Kuri’arku yancinku Mubarak Bala Argungu Yayi stokaci kan yadda PDP take samun bakin dake shigowa cikin jam’iyyarsu hakan yakara musu gwarin gwaiwa da himma wajen ganin sun gudanarda wannan aikin dasuka dauko.

See also  Gwamnatin Kano Na Son Yin Katsalandan A Shari’ar Shaikh Abduljabbar

Tabbas wadannan bayin Allah sune matsayarmu babu gudu babuja da baya, Shugaban Ƙasa Alh. Atiku Abubakar. Gen. Aminu Bande Gwamna. Sen, Dr. Yahaya Abdullahi (Mallamawan Kabi) Senator Kebbi North. Eng. Garba Haruna MD Member Housa of Rep’s Argungu/Augie. Hon, Umar Na’amore Dan Majalisar Wakilai State House Of Assembly. Umaru Manyan PDP. Ataredasu Akwai jajirtaccen Shugaban Alh. Musan Dagwaya Zonal Vice Chairman PDP Kebbi North. Sunyi jinjina ga girma PA Bilya Bawale (Sardaunan Matasan Kabi) Kamar yadda Allah yabaku nasarar lashe zaben fidda gwani (Primaries) muna rokon Allah yabaku nasarar lashe zaben gama gari.

Ƙungiyar General Aminu Bande Youth's Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama'a Da Muhimancin Katin Zabe
Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Kebbi State Chapter. Ta Gudanarda Taron Wayar Da Kan Jama’a Da Muhimancin Katin Zabe

Ƙungiyar General Aminu Bande Youth’s Solidarity Movement Sun zagaya tareda ɗimbin jama’a da suka fito daga sassa daban-daban na Jahar Kebbi a cikin garin Argungu domin fadakar da jama’a.

Shugaban ƙungiyar Zayyanu Salihu Gulma yayi Addu’a Allah yaba Ƙasarmu lafiya da zaman lafiya. Allah yaba jam’iyyarsu PDP nasarar lashe dukkanin zaben dazai gudana a shekara ta 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here