WAEC Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawar Kammala Sakandire Ta Shekarar 2022

0

WAEC Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawar Kammala Sakandire Ta Shekarar 2022

 

Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka zana Jarrabawar Kammala Sakandare ta Yammacin Afirka ta 2022 (WASSCE).

 

Da yake jawabi ga manema labarai a yau Litinin, shugaban ofishin WAEC na kasa, Patrick Areghan, ya ce an fitar da sakamakon ne kwanaki 45 bayan kammala jarrabawar karshe.

 

 

See also  Minister Calls ITS, NTA-STAR MoU Game Changer for DSO

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here