JAMI’AN TSARO SUN DAKILE SATAR ALHAJI SIKIRU.

0

@ Katsina city news

Hadin gwaiwar jami an tsaron da suka hada da yan sanda, soja da masu taimaka masu yan Banga.sun dakile wani farmaki da yan ta “addar daji.suka kawo a wata unguwa kusa da yan katako kasan fauziya estate.a daren talata 9 ga watan agusta.

Da misalin karfe daya na dare aka samu labarin yan ta addar sun nufo katsina ta wannan bangaren inwalar jangebe.

Da suka shigo garin sai suka nufi gidan wani Mutum mai suna Alhaji sikiru.A gidan ne jami an tsaron sukayi masu kofar Rago.

Sun yi Nasarar Dakile,mummunar nufin su na satar Alhaji sakiru da wani bakon shi.

Katsina city news

@ www.katsinacitynews.com

Jaridar taskar labarai

@ www.jaridartaskarlabarai.com

The links news

@ www.thelinksnews.com

07043777779 08137777245

Email : katsinacitynews2@gmail.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here