Misbahu Ahmad
@ katsina city news
Da yammacin lahadi 21/08/2022, wasu jiragen sama sukayi luguden wuta a yammacin kauyen Nahuta na yankin karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
Ganau sun bayyana mana cewa jiragen sunyi luguden wutar ne kan mai uwa da wabi a wurin hakar zinari dake cikin dajin da yan bindiga ke buya. mutanen yankin sun tabbatar mana ya jikkata mutanen dake aikin hakar zinari ba bisa kaida ba, a yankin.
kuma Mutune biyu sun rasu, da yawa kuma sun jikkata, sanadiyyar harin
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.taskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com