Jaridar ‘Taskar Labarai’ ta wannan makon (Juma’a, 26 ga Agusta, 2022) wacce ake shirya wa a sanannen kamfanin nan na ‘Matasa Media Links’ da ke katsina a kan titin Yahaya Madaki way kofar kaura opp. Danmarna Filling Station.
Sauke Jaridar a kan wayarka.
Jaridar Taskar Labarai ta wannan satin 26/8/2022
Cike take da Labarai’ masu ratsa zuciya, al’ajabi da masu darasi, da dai sauransu. Hanzarta ku bude don ba wa idanuwanku abinci?karku sake a baku labari!!!