DANLAMI KURFI YA SAMU MUKAMI A GWAMNATIN TARAYYA

0

@ katsina city news

Alhaji Danlami kurfi, tsohon Dan Majalisar tarayya Da jaha daga kurfi da Dutsinma, shugaban kasa ya bashi mukamin, shugaban hukumar Amintattu da gudanarwa ta hukumar samar da wutar lantarki ga karkara ta kasa. ”Rural Electrification Board”( REA)

Takardar wadda ministan cikin gida Mr Goddy Jeddy Agba OFR ya Sanya ma hannu da kanshi.

Wasikar na cewa.shugaban kasa ya amince da Nadin ka a matsayin Bod memba na hukumar, kuma ciyaman na Bod.wanda zaka rike mukamin tsawon shekaru hudu, ana kuma iya sabunta maka shi.

Ministan ya kara da cewa ina taya ka murna.

Katsina city news

@ www.katsinacitynews.com

Jaridar taskar labarai

See also  MAGANIN ULCER NA GARGAJIYA

@ www.jaridartaskarlabarai.com

The links news

@ www.thelinksnews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here