Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a Tiktok Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Na Uku Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Sauran Mutane Akwai Din Kuma An Basu Kyautar Waya IPHONE 13pro
Haka Zalika Masu Normal Video Ma Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Uku Kuma An Bashi Kyauta Mota Kirar Kamfanin Honda EOD Sannan Kuma An Bawa Mutane Bakwai Kyautar Waya IPHONE 13pro
Sannan Kuma Ya Bawa Mutane Dari Biyu Kyautar Naira Dubu Dari – Dari Ga Kowannen su